Posts

Chairman of Northern Caucus of APC Congratulates President BOLA AHMAD TINUBU and Calls for Unity and Prayer

Image
Chairman of Northern Caucus of APC Congratulates President BOLA AHMAD TINUBU and Calls for Unity and Prayer  Chairman of the Northern  Caucus of APC, Rt Hon Alhassan Ado Doguwa Sardaunan Rano (OON), has congratulated the President of the Federal Republic of Nigeria, BOLA AHMAD TINUBU, and the National Chairman of APC, Dr Abdullahi Umar Ganduje, as as well as the entire people of Nigeria, particularly the people  of Doguwa and Tudunwada Federal Constituency in Kano State. Doguwa urges the Muslim ummah to pray for our dear country for peace and stability.  In a statement signed by his media aide, Auwal Ali Sufi Utai, he called on wealthy individuals to help the needy and promote love among each other. The Member representing Tudunwada and Doguwa Constituency, who is also Chairman of the House Committee on Petroleum Resources Upstream, Rt Hon Alhassan Ado Doguwa Sardaunan Rano, has promised to continue developmental projects in Tudunwada and Doguwa Constitue...

WATA BABBAR KOTUN TARAYYA DAKE ABUJA TA WANKE RT HON ALHASSAN ADO DOGUWA HARMA TA UMARCI GWAMNATIN KANO TA BIYA SHI NAIRA MILIYAN 25,BISA BATA MASA SUNA

Image
    Wata Babbar kotu dake zamanta a Birnin tarayya Abuja ta bukaci gwamnati kano data biya Rt Hon Alhassan Ado Doguwa sardaunan Rano zunzurutun kudi har Naira miliyan 25 bisa Bata suna da tayi wa Doguwa.          Akwanakin baya ne gwamnatin kano bisa jagorancin En, Abba Kabir Yusuf, gwamnatin ta sake Bude sabon shafin gurfanar da Hon Alhassan Ado Doguwa a gaban kuliya duk da kasancewar tsohuwar gwamnatin Dr Abdullahi Umar Ganduje ta APC ta wanke zargin da ake masa, yayin da bisa Dalilai na siyasa Yasa Abba k Yusuf ya sake tada maganar Alokacinda ya ke jawabi Jim Kadan bayan an rantsar dashi a matsayin Gwamnan jihar kano.         Wani bincike da mukayi na bin diddigi ya Gano cewar Hon Alhassan Ado Doguwa ya tsone idanun y'an siyasar wannan zamani bisa yunkurin sa na neman kujer kakakin majalisar wakilai na Kasa bisa cancantarsa ne Yasa makiyansa suka shiga kulle - kullen makirci irin na siyasar Kai yakai ga Nasara daga bi...